Skip to content
Salons10
Team_Emgee.com

Team_Emgee.com

Abacha Street, Kano Health/Beauty

we care about u and we respect your personality.

01/07/2026

Shi ɗan arewa dole sai an haɗa masa da zagi yake fahimta

Naga wasu na cewa matuƙar su na son juna, matsalar genotype bazata hanasu yin aure ba koda likitoci sun hana

Tabbas ba zamu hana mutum yin aure ba, amma kasani cewa zakaci ƙwal ubanka

Bayan kai da matar ka, har jikokin ku sai sunci ƙwal ubansu

Zaku ƙare rayuwarku wurin siyen maganin cutar sikila da kwanciya a gadon assibiti
--------------------

Ƙwal uba yana nufin azaba, wahala da tsanani.

03/08/2025
Photos from Professor Isa Ali Pantami's post 30/08/2022
11/07/2021

Infinix ZERO 5 charger

01/07/2021

. Am impressed with the product.

Photos from Team_Emgee.com's post 29/12/2020

She is asking if she can be your tweeter friend.

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Team_Emgee.com posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.