BABA ZAKI RADDA TV
"Moving on with life doesn’t mean we’ve forgotten each other’s mistakes; it means we’ve chosen to forgive." 🌿
05/06/2025
Wlh, nasha maganin nan Kuma yayi min aikin da ban taba zataba. Ina da Amosanin Ciki tun Ina yaro kusan shekara Shatakwas ana min magani Amma duk lokacin da ya taso Mani sai inyi kusan awa Daya a tsugunne sai ñaji kamar kayan cikina zasu cinke idan na mike tsaye Amma da Allah yatashi bani lafiya ranar dana Sha AL-AJWA sai da ya wanko Mani duk AMOSANIN CIKI na daga nan nasamu lafiya har yau dinnan ban sake Jin makaman ciyar waccen lalurar ba. Allah nagode maka AL-AJWA magani sahihi ingantacce marar tamka.
Daga : NURUL HARISY (BABA ZAKI)
Share
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when BABA ZAKI RADDA TV posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.
Subscribe
We will notify you when anything happens in Kano.