Skip to content
Salons10
Seipdata Sub

Seipdata Sub

Kano

https://seipdatasub.com.ng/
For More information Contact Us
08147103148
08059115598

03/11/2026

Smart data deals Better connection ✅

Photos from Seipdata Sub's post 01/11/2026

AlhamdulilLah! Kamar yadda mukai alkawari na yin Kyautar kuɗi 40k ga mutane 8 da s**a fi kowa yawan amfani da manhajarmu ta Seipdatasub a wannan watan na October to gashi mun cika

Kuma ko wane costumer za iya shiga cikin Wadannan costumers din masu yawan transaction kuma muna fatan ace next month ace mutum Sama 100 Dari ne zasu lashe Wannan kyautar saboda haka muna godiya sosai

Kowa cikinsu ya samu 5k👇🏼

01/11/2026

Happy New Month From Seipdatasub 🎉🎉🎉🎉🎉🎉👏🏻

Are you Looking for reliable and quality data? 📶🔥

Join Seipdatasub today and enjoy fast, reliable, and affordable data plans you can count on! 🕺🏻

✅ Reliable data services
✅ Affordable data plans
✅ Fast and convenient transactions

SeipdatasubYour trusted plug for data and bill payments! 💙

31/10/2026

best customers of the Month, October 2026

Wadanan mutane guda 8 zamu tura ma kowa daga cikinsu 5,000 yanzu-yanzu, in sha Allah a cikin account nasu, saboda kasancewarsu cikin mutanen da s**a fi amfani da manhajarm ta SEIPDATASUB sosai a wannan watan na October.

Kaima zaka iya zama cikin waɗanda zasu samu irin wannan kyautar ta karramawa a watan gaba mai zuwa, idan ka jajirce.

Download App Now seipdatasub 👇🏼

A manhajarmu zaku samu damar siyan Data ko katin waya akan farashi mai sauƙi.

A manhajarmu zaku iya amfani da USSD namu wajen saka data ko katin waya ko da baku da Data a wayarku ta hanyar amfani da *347*409*123 #

A manhajarmu deposit kyauta ne babu charges na duk kuɗin da zaku saka.

A manhajarmu zaku samu kyauta duk ƙarshen wata idan ku ka kasance daga cikin masu yawan amfani da manhajarmu.

A manhajarmu akwai tsaro da aminci na dukiyarku da ku ka saka.

Ma'aikatanmu suna aiki 24/7 domin amsa tambayoyinku da magance maku ko wace irin matsala da ku ka fuskanta.

Farin cikinku, shine nasararmu.

31/10/2026
31/10/2026

Barkanku da yamma mutanen kirki abokan kasuwanci insha allahu Yau best customers of the Month suna cikin alkhairi Dumu-Dumu 💃
SEIPDATASUB Duniya ne ya Allah

30/10/2026

Jumma Mubarak from Seipdata Sub! 💚
May Allah bless our community, increase our success, protect us, and make this Friday full of peace, mercy and barakah. Ameen. 🤲
— Seipdata Sub ❤️✨

PLAY STORE ✅✅👇🏻👇🏻

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.seipdatavtuapp.com

WEB LINK ✅✅👇🏻👇🏻

https://seipdatasub.com.ng/

USSD CODE 👇🏻👇🏻

*347*409*123 #

29/10/2026

🎉💙 GASAR KYAUTA TA SEIPDATA SUB! 🎁

Maza da mata, ku shirya! 🔥 Gobe da ƙarfe 9:00 na dare, za mu yi giveaway mai daɗi! 🥳

Ku kasance tare da mu, ku gayyaci abokanku, kuma Kuzama ready 🔔

💙 KADA KU KUYU MISSING ! WATAƘILA KU NE ZA KU CI KYAUTAR!

GIVEAWAY GROUP LINK FAKA FAKA KUYI JOINING 👇🏻👇🏻👇🏻

https://chat.whatsapp.com/GWFFtU42ibGC39l5aQiMtY?s=cl&p=i&mlu=4&ilr=4&iam=2

29/10/2026

Cheap Data Fast Transactions Reliable Service
SEIPDATA SUB – Your Trusted Plug for Data and Airtime

Thank you For Choosing Seipdata Sub ❤️

26/10/2026

GOOD MORNING ☀️ OUR VALUABLE CUSTOMERS.

📱 ONE APP. SIMPLE DATA EXPERIENCE. 💙

Daga wallet funding zuwa sayen data da airtime, muna ƙoƙarin sanya komai ya zama mai sauƙi a gare ku.

Ba sai kun wahalar da kanku ba—SEIPDATA SUB yana nan domin ya sauƙaƙa muku abubuwan da kuke yi yau da kullum Shiyasa ma s**a samar maku
👇🏻👇🏻✅✅

USSD CODE *347*409*123 #.

⚡ Fast
💰 Affordable
📱 Convenient
🤝 Reliable

Your everyday connection deserves an easier experience. 💙 ENJOY YOUR DAY

Other Kano beauty salons

Show All
  • New arrival ������ ����� 08097887047 08080572430 Whatsapp or call

  • We offer the best gowns & turban cap for you nd yr princess 🥰and also TURARENWUTA’s,khumrah nd kh

  • Farha cap. Design

    Farha cap. Design

    Kuntau, Kano

    Siyan daya ko sari. Inasaida hijabai Yara da manya

  • Mufa business ventures

    Mufa business ventures

    Yan Allina Off IBB Road Kano, Kano 700

    this page is created to promote my businesses and other people's

  • ADC Supporters

    ADC Supporters

    B U K Old Side, Kano TTT

    ADC ARISE AND SHINE NIGERIA WE SHAKE YES WE SHAKE HAND🤝🤝🤝

  • BLY textile

    BLY textile

    State Road, Tarauni, Kano

    Goods and services

  • Real meenal kano

    Real meenal kano

    Burget Rimin Kebe, Kano

    Muna dinkunah nazamnni masu kyau dogayan riguna hijab dinkin atamfa lace dasauransu located kano

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Seipdata Sub posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.